Zargin safara: Yadda Abba Kyari ya yi aiki da kungiyar dillalan kwayoyi a Brazil, NDLEA
Hukumar yaki da fatauncin miyagun kwayoyi, NDLEA, ta sanar da yadda Abba Kyari suka yi harka da dillalin kwayoyi daga BrazilKamar yadda Aba Kyari ya bayyana, sun yi magana da dillalin kan miyagun kwayoyin suna tafe, kuma jami'ansu sun tsaya a filin jirgin domin amsaNDLEA ta ce babu hannun jami'anta a cikin harkar, 'yan sanda ne suke tsayawa a ciki da wajene filin sauka da tashin jiragen saman domin harkarsuHukumar yaki da fasa kwabrin miyagun kwayoyi (NDLEA) ta ce, babu ruwan ma'aikatan ta da sabgar hodar iblis mai nauyin kilogram 25 da ya hada da tawagar yan sanda karkashin jagoranci mataimakin kwamishinan 'yan sandan da aka dakatar, Abba Kyari.
[Read More]